"Ba ya yiyuwa mu damfara kanmu da duniya da jin dadinta, amma mu mance da tafarkin Husaini, dole ne mu kama hanya".
| Adadi |
Kwana Wata |
Abin Da Ya Faru a Ranar |
Shekara |
| 1 |
1 |
Wafatin Muhammad bn Hanafiyya, dan Imam Ali (a.s) |
81 B.H |
| 2 |
2 |
Isar Imam Husaini (a.s) Karbala |
61 B.H |
| 3 |
3 |
Isowar Umar bn Sa'ad da rundunarsa Karbala don yakan Husain (a.s) |
61 B.H |
| 4 |
6 |
Wafatin Allamah Sharif al-Radhi (Mawallafin Littafin Nahjul Balagah) |
406 B.H |
| 5 |
9 |
Tasu'an Imam Husaini (a.s), ranar da al'amurra suka yi tsanani wa Iyalan gidan Manzo |
61 B.H |
| 6 |
10 |
Ashura, Shahadar Imam Husaini (a.s) da mabiyansa 72 a Karbala. |
61 B.H |
| 7 |
12 |
Shahadar Imam Zainul Abidin, Aliyu bn Husaini (a.s) |
95 B.H |
| 8 |
19 |
Wucewa da fursunonin gidan Annabi da aka kame bayan waki'ar Karbala zuwa Sham |
61 B.H |