Sakamakon Shahada babban kwamandan soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah a kasar Labanon, kungiyar ta fitar da wani
bayani inda take sanar da shahadar tasa...
• Sakon Shugaba Ahmadinejad Ga Sayyid
Nasrullah Shugaban kasar Iran Dakta Mahmud Ahmadinejad ya aike da sakon juyayi da taya murna ga shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Nasrallah dangane
da shahadar Shahid Imad Mughniyya....