 |
Dakin Allah Mai Tsarki Kuma Alkiblan Dukkan Musulmi |
 |
Masallacin Manzon Allah (s) Kana Kuma Inda Kabarinsa Mai Girma Yake |
 |
Kabarin Imam Ali (a.s.) Mai Girma Halifan Manzon Allah Na Farko Kana Kuma Mai Kiyaye Sirrinsa |
 |
Makabartan Baki'a, Kana Kuma Inda Kaburburan Imam Hasan, Imam Sajad, Imam Bakir da Kuma Imam Sadik (a.s.) suke. |
 |
Kabarin Shugaban Shahidai Imam Husain (a.s.) Dake Karbala |
 |
Kabarin Imam Kazim da Imam Jawad (a.s.) |
 |
Kabarin Imam Ridha, Limamin Shi'a Na Takwas |
 |
Kabarin Imam Hadi Da Imam Askari (a.s.), Limaman Shi'a Na Goma Da Na Sha Daya. |
 |
Masallacin Imam Mahdi (a.s.) Dake Birnin Kum |
 |
Kabarin Fatima al-Ma'asuma Bint Musa Bn Ja'afar, Kanwar Imam Ridha (a.s.) Dake Birnin Kum. |
 |
Masallacin Kudus Mai Alfarma, Alkiblar Musulmi Ta Farko Kana Kuma Wuri Na Uku A Tsarki A Wajen Musulmi |
 |
Babban Birnin Amirul Muminina Aliyu Bn Abi Talib (a.s.) |