.....

SAYYIDA FATIMA AL-ZAHRA {A.S.}

......



Suna:Fatima bint Muhammad.
Lakabi:Al-Zahra, Al-Tahira, Batul, Ummu Abiha da sauransu.
Alkunya:.....
Mahaifi:Manzon Allah Muhammad (s.a.w.a)
Mahaifiya:Sayyida Khadijah al-Kubra (a.s)
Haihuwa:Ranar 20 ga watan Jimada al-Sani, Shekaru biyar bayan aiko Ma'aiki, a garin Makka.
Shahada:Ranar 3 ga watan Jimada al-Sani, shekara ta 11 B.H. a garin Madina.