HUBBAREN

IMAM HUSAIN BN ALI AL-SHAHID {A.S.}

A KARBALA (IRAQI)



Suna:Husain bn Ali al-Shahid(a.s)
Lakabi:Al-Shahid.
Alkunya:Abu Abdullah
Mahaifi:Imam Amirul Muminin Ali bn Abi Talib (a.s)
Mahaifiya:Fatima al-Zahra, 'Yar Manzon Allah (s)
Haihuwa:3 ga Watan Sha'aban, Shekara ta 4 bayan hijira, a garin Madina.
Shahada:10 ga watan Muharram shekara 60 hijiriyya, a Karbala na Iraki.