|
|
| |||
![]() IMAM JA'AFAR BN MUHAMMAD AL-SADIQ {A.S.}A BIRNIN MADINASuna:Ja'afar bn Muhammad. Lakabi:Al-Sadiq, Al-Fadhil, al-Sabir da sauransu. Alkunya:Abu Abdullah. Mahaifi:Imam Muhammad al-Baqir (a.s), Limamin Shi'a na Biyar. Mahaifiya:Ummu Farwah Haihuwa:Ranar 17 ga watan Rabi'ul Awwal, shekara ta 83 B.H, a garin Madina. Shahada:Ranar 7 ga watan Shawwal, shekara ta 148 B.H. a garin Madina. |
||||