HUBBAREN

IMAM ALIYU BN MUSA AL-RIDHA {A.S.}

A BIRNIN MASSHAD (IRAN)



Suna:Aliyu bn Musa ar-Ridha.
Lakabi:Ar-Ridha, Gharib al-Ghuraba', Mu'in al-Dhu'afa' wal-Fukara'.
Alkunya:Abul Hasan.
Mahaifi:Imam Musa al-Kazim (a.s), Limamin Shi'a na bakwai.
Mahaifiya:Najma.
Haihuwa:Ranar 11 ga watan Zil Kida, shekara ta 148 B.H, a garin Madina.
Shahada:Ranar 30 ga watan Safar, shekara ta 203 B.H. a garin Masshad (Iran).