MASALLACIN
MANZON ALLAH MUHAMMAD {S.A.W.A}
A BIRNIN MADINA (SAUDIYYA)
Suna:Muhammad bn Abdullah al-Mustapha (s).
Lakabi:Al-Mustapha, Al-Amin, Khatam.
Alkunya:Abul Kasim.
Mahaifi:Abdullah bn Abdul Mutallib (a.s).
Mahaifiya:Amina (a.s).
Haihuwa:Ranar 17 ga watan Rabi'ul Awwal, Shekarar Giwaye, Shekaru 570 Kafin Haihuwar Isa (a.s) a garin Makka.
Wafati:Ranar 28 ga watan Safar, shekara ta 10 B.H. a garin Madina (Saudiyya).