|
|
| |||
|
________________________
Imam al-Mahdi (a.s) dai yana da buya
kala biyu:
1-
Uthman bn Sa’id al-Umri al-Asadi.
2-
Muhammadu bn Uthman bn Sa’id al-Umri al-Asadi,
wanda ya rasu a shekara ta 305 ko 304 hijiriyya.
3-
Al-Husain bn Ruh al-Nawbakhti, wanda ya rasu a
shekara ta 320 hijiriyya.
4-
Aliyu bn Muhammadu al-Sammari, wanda ya rasu a
shekara ta 328 ko kuma 329 hijiriyya.
2-
Babbar Buya (Ghaibat al-Kubra):
Ta fara ne daga rasuwar wakilin musamman na hudu,
daga nan aka kawo karshen saduwar Imam da mutane ta hanyar wakilai, har zuwa
lokacin bayyanarsa da aikata muhimmin aikin da aka dora masa. |
||||