HUBBAREN

IMAM MUSA BN JA'AFAR AL-KAZIM {A.S.}

A KAZIMAIN - IRAQI



Suna:Musa bn Ja'afar al-Kazim (a.s)
Lakabi:Al-Kazim, Abd al-Salih, Zainul Mujtahidin, Babul Hawa'ij.
Alkunya:Abul Hasan
Mahaifi:Imam Ja'afar bn Muhammad al-Sadiq(a.s)
Mahaifiya:....
Haihuwa:Ranar 07 ga watan Safar, Shekara ta 128 bayan hijira, a garin Abwa da ke tsakanin Makka da Madina.
Shahada:, 25 ga Rajab shekara ta 183 B.H. a garin Bagadaza.