HUBBAREN

IMAM HASAN ALI AL-ASKARI {A.S.}

A SAMARRA - IRAQI



Suna:Hasan bn Ali Al-Askari (a.s)
Lakabi:Al-Askari.
Alkunya:Abu Muhammad
Mahaifi:Imam Ali bn Muhammad al-Hadi(a.s)
Mahaifiya:....
Haihuwa:Watan Rabi'ul Thani, Shekara ta 232 bayan hijira, a garin Madina.
Shahada:Shekara ta 260 B.H. yana dan shekaru 28 a duniya.