|
|
| |||
![]() IMAM AMIRUL MUMININA ALI BN ABI TALIB {A.S.}A NAJAF (IRAQI)Suna:Ali bn Abi Talib (a.s) Lakabi:Amirul Muminina, Abu Turab, Haidar, Asadullah da dai sauransu. Alkunya:Abul Hasan Mahaifi:Abu Talib (a.s) Mahaifiya:Fatima bint Asad (r.a) Haihuwa:Ranar 13 ga watan Rajab, Shekara 30 kafin aiko Ma'aiki (s), a garin Makka. Shahada:, 21 ga watan Ramalana a garin Kufa. |
||||