Imam Ali (a.s) Yayin Hijira:

________________________

Mun yi cikakken bayani kan wannan batu na hijira zuwa Madina da kuma irin gudummawar da Amirul Muminina Ali (a.s) ya bayar a wannan rana a bangaren tarihin Manzon Allah.

Don haka mai son karin bayani yana iya komawa ga batun Hijira daga Makka zuwa Madina