HUBBAREN

IMAM AMIRUL MUMININA ALI BN ABI TALIB {A.S.}

A NAJAF (IRAQI)



Suna:Ali bn Abi Talib (a.s)
Lakabi:Amirul Muminina, Abu Turab, Haidar, Asadullah da dai sauransu.
Alkunya:Abul Hasan
Mahaifi:Abu Talib (a.s)
Mahaifiya:Fatima bint Asad (r.a)
Haihuwa:Ranar 13 ga watan Rajab, Shekara 30 kafin aiko Ma'aiki (s), a garin Makka.
Shahada:, 21 ga watan Ramalana a garin Kufa.